-
Jami'an Tsaron Zimbabwe Sun kame Daya Daga Cikin Jiga-Jigan 'Yan Adawar Kasar
Aug 08, 2018 18:48Jami'an tsaron Zimbabwe sun kame daya daga cikin jiga-jigan 'yan adawar kasar a lokacin da yake kokarin tsallaka kan iyakar Zimbabwe domin gudu zuwa kasar Zambia.
-
Yawan 'Yan Jaridun Da Jami'an Tsaron Isra'ila Suka Kama Ya Karu
Aug 07, 2018 06:31A jiya Litinin Dakarun tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame Ibrahim Arratisi dan jaridar TRT na kasar Turkiya a yankin kogin jodan
-
A Kame Wani Tsohon Ministan Masar A Italiya
Aug 02, 2018 18:51Jaridar al-quds al-arabi ta kawo labarin cewa jami'an tsaron kasar Italiya sun kame Muhammad Mahsub wanda tsohon minista ne a kasar Masar.
-
A Najeriya An Kama 'Yan Boko Haram Fiye Da 20
Jul 19, 2018 12:22Majiyar 'yan sandan Najeriya ta sanar da kame mutane 22 'yan kungiyar Boko Haram wadanda suke shirya kai hare-haren kunar bakin wake.
-
Yan Sanda A Kasar Birtaniya Sun Kama Wata Ma'aikaciyar Jinya Kan Zargin Kashe Jarirai
Jul 04, 2018 06:46Rundunar 'yan sandan Birtaniya ta sanar da kame wata ma'aikaciyar jinya kan zargin hannu a kashe jarirai takwas a wani asibitin kasar.
-
Moroko: An Kama Masu Zanga-zanga Da Dama
Jun 30, 2018 11:06Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa; An kame mutane da dama masu Zanga-zanga a kauyen Bokidh da ke kusa da birnin al-Hsaimah bayan taho mu gama da jami'an tsaro.
-
Burundi: An Kama Wani Jami'in Gwamnati Bisa Zargin Cin Hanci Da Rashawa
Jun 24, 2018 12:47Gwamnatin Burundi ta sanar da kame jami'in gwamnatin a tare da wasu faransawa hudu bisa tuhumar almundahana ta kudade.
-
An Sake Kama Wani Jigo A Cikin Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Kasar Masar
May 28, 2018 19:21Babban mai gabatar da kara a kasar masar ya bada sanarwan sake kama daya daga cikin jagororin kungiyar yan uwa musulmi a yau litini don amsa tambayoyi.
-
Gwamnatin Masar Tana Ci Gaba Da Kame 'Yan Adawar Siyasa
May 21, 2018 12:03Mahukunta Masar sun bada umurnin tsare wani dan adawar siyasa kan zargin alaka da kungiyar ta'addanci a kasar.
-
Ci Gaba Da Murkushe Masu Rajin Kare Hakkin Bil-Adama A Kasar Saudiyya
May 19, 2018 12:09Mahukuntan Saudiyya suna ci gaba da kokarin murkushe 'yan adawar siyasa, masu rajin kare hakkin bil-Adama da kuma malaman addini da suke bayyana rashin amincewarsu da sabon salon siyasar kasar.