-
Kanada Ta Sanar Da Tura Jirage Da Dakaru Don Fada Da Ta'addanci A Mali
Mar 20, 2018 05:49Kasar Kanada ta sanar da cewa za ta tura wasu jirage masu saukar ungulu su 6 bugu da kari kan wasu sojoji guda 250 don shiga cikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD da suke kasar Mali.
-
Gwamnatin Canada Ta Bayyan Abinda Yake Faruwa A Myanmar A Matsayin Share Wata Kabila Daga Doron Kasa
Dec 20, 2017 06:19Ministan harkokin wajen kasar Canada ta bayyana cewa abin da yake faruwa a kasar Myanmar a matsayin wani shiri ne na shafe wata al-umma a kasar kuma ana iya daukarsa a matsayin laifin yaki.
-
Majalisar Dokokin Canada ta amince da dokar kalubalantar masu kyamar musulinci
Mar 24, 2017 11:03Majalisar Dokokin Canada ta amince da kudirin da Piraministan kasar ya gabatar na daukan mataki da zai kalubanci masu kyamar addinin musulinci a kasar
-
Mutanen Kanada Sun Bukaci Haramta Kayayyakin 'Isra'ila' A Kasar
Mar 04, 2017 05:52Rahotanni daga kasar Kanada sun bayyana cewar wani adadi mai yawan gaske na al'ummar kasar sun bukaci a haramta kayayyakin haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar a wani mataki na nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu.
-
Al'ummar Canada Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Duk Wani Matakin Haramta Kayayyakin H.K.Isra'ila
Mar 03, 2017 17:50Al'ummar kasar Canada sun bayyana goyon bayansu ga duk wani matakin haramta sayan kayayyakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke samarwa a matsayin jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta.
-
Daya daga cikin Mutanan da suka kaiwa musulmi Hari a Canad ya meka kansa
Jan 31, 2017 05:36Yan sandar garin Quebec na kasar Canada sun sanar da cewa daya daga cikin wadanda suka kaiwa musulmi hari a Masallaci ya kira su kuma ya meka kansa.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Jama'a A Cikin Masallaci A Kasar Canada
Jan 30, 2017 06:19Limamin Masallacin garin Quebec da ke kasar Canada ya bayyana cewa: Wasu gungun mutane dauke da bindiga sun kai farmaki kan Masallacinsa a lokacin da ake gudanar da sallar Maghariba a jiya Lahadi, inda suka bude wuta kan mai uwa da wabi lamarin da ya janyo mutuwar mutane akalla biyar.
-
Kasar Canada Ta Bukaci A kawo Karshen Rikicin Kasar Habasha.
Nov 15, 2016 12:03Canada Ta Bukaci A Daina Rikici A Habasha.