Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

karbala

  • Sharhi: Taron Arba'een Na Imam Hussain (AS) A Karbala Iraki

    Sharhi: Taron Arba'een Na Imam Hussain (AS) A Karbala Iraki

    Oct 31, 2018 05:47

    A jiya Talata ce aka gudanar da taron arbaeen na shahadar Imam Hussain (AS) a birnin karbala na kasar Iraki, tare da halartar miliyoyin mutane daga ciki da wajen kasar ta Iraki.

  • Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Tarukan Arba'in A Karbala

    Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Tarukan Arba'in A Karbala

    Oct 30, 2018 18:59

    A Iraki miliyoyin mabiya da masoya Ahlulbaiti (a.s) daga duk fadin duniya na taruwa a birnin Karbala don gudanar da juyayin Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan gillan da aka yi wa Imam Husainin da iyalai da magoya bayansa a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aiki (s).

  • Mutane Miliyan 15 Ne Suka Shiga Karbala Domin Ziyarar Arba'in

    Mutane Miliyan 15 Ne Suka Shiga Karbala Domin Ziyarar Arba'in

    Oct 30, 2018 12:16

    Ofishin gwamnan Karbala ne ya sanar da cewa mutanen da su ka shiga cikin birnin sun kai miliyan goma sha biyar.

  • Karbala: Miliyoyin Musulmi Na Gudanar Da Tarukan Ashura A Hubbaren Imam Hussain (AS)

    Karbala: Miliyoyin Musulmi Na Gudanar Da Tarukan Ashura A Hubbaren Imam Hussain (AS)

    Sep 20, 2018 12:52

    Miliyoyin mabiya mazhabar shi'ar ahlul bait (AS) ne suke gudnar da tarukan juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a yau hubbarensa da ke birnin Karbala na kasar Iraki a yau.

  • Miliyoyin Al'ummar Musulmi Sun Fara Gudanar Da Juyayin Ashura A Sassa Daban Daban Na Duniya

    Miliyoyin Al'ummar Musulmi Sun Fara Gudanar Da Juyayin Ashura A Sassa Daban Daban Na Duniya

    Sep 20, 2018 06:39

    Miliyoyin al'ummar musulmi musamman mabiya tafarkin iyalan gidan Manzon Allah tsarkaka {a.s} sun fara gudanar da juyayi tare da alhinin tunawa da zagayowar ranar Ashura 10 ga watan Muharram, ranar da aka aiwatar da kisan gilla kan jikan fiyayyen halitta Manzon Allah {s.a.w} wato Imam Husaini dan Ali dan Abi-Talib {a.s}.

  • Jami'an Tsaron Iraki Fiye Da 50 Ne Suka Jikkata A Ci Gaba Da Zanga-Zangar Da Al'umma Ke Yi A Karbala

    Jami'an Tsaron Iraki Fiye Da 50 Ne Suka Jikkata A Ci Gaba Da Zanga-Zangar Da Al'umma Ke Yi A Karbala

    Jul 17, 2018 19:01

    Ministan harkokin cikin gidan kasar Iraki ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar fiye da 50 ne suka jikkata a ci gaba da zanga-zangar da al'ummar garin Karbala ke yi kan nuna rashin amincewarsu da irin mawuyacin halin da suke ciki a fagen rayuwa.

  • Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Arba'in A Karbala

    Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Arba'in A Karbala

    Nov 10, 2017 10:27

    Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa miliyoyin mabiya da masoya Ahlulbaiti (a.s) daga duk fadin duniya suna ci gaba da taruwa a birnin Karbala na kasar Irakin don gudanar da juyayin Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan gillan da aka yi wa Imam Husainin da iyalai da magoya bayansa a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aiki (s).

  • Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Bukukuwan Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Yau

    Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Bukukuwan Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Yau

    Nov 20, 2016 11:47

    Miliyoyin al'ummar Iran ne a duk fadin kasar suka gudanar da tarurruka da kuma jerin gwano na ranar Arba'in don tunawa da cika kwanaki Arba'in da faruwar waki'ar Karbala inda Imam Husain (a.s) da sahabbansa su 72 suka yi shahada a kasar Karbala na kasar Iraki a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aikin Allah (s)

  • Harin Ta'addanci A  Kusa Da  Karbala

    Harin Ta'addanci A Kusa Da Karbala

    Nov 14, 2016 11:59

    Mutane 6 Ne Su ka yi Shahada A wani Harin Ta'addanci A Kusa da Karbala.

  • Jamia'n Tsaro Fiye Da 30,000 Ne Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro A Taron Arba'in A Karbala

    Jamia'n Tsaro Fiye Da 30,000 Ne Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro A Taron Arba'in A Karbala

    Nov 14, 2016 08:02

    Babban kwamandan rundunar da ke kula da ayyukan tsaro na yankin Furat ya bayyana cewa fiye da jami’an tsaro dubu 30 ne za su gudanar da ayyukan tsaro a taron arba’in.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS