-
Jagora: Yakukuwan Da Ke Faruwa A Gabas Ta Tsakiya Na Siyasa Ne Kawai
Mar 10, 2016 17:48Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakukuwan da suke faruwa a Gabas ta tsakiya, wasu yakukuwa ne da suke da alaka da siyasa sannan kuma don cimma manufofi na siyasa, yana mai watsi da kokarin Amurka da sahyoniyawa na haifar da rarrabuwan kai tsakanin Shi'a da Sunna a yankin da ma duniya baki daya.
-
Jagora Ya Gana Da Shugaban Kasar Swiss Inda Ya Bukaci Karfafa Alakar Tsakanin Iran Da Swiss
Feb 27, 2016 16:54Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kiran da a kara karfafa alaka da aiki tare a fagagen tattalin arziki da ilimi a tsakanin kasashen Iran da Swiss.
-
Jagora: Makircin Makiya A Kan Iran Ya Zama Aikin Baban Giwa
Feb 24, 2016 11:10Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makirce-makicen makiya na hana al'ummar mika mubaya'arsu ga tsarin Musulunci na kasar tsawon shekaru 37 din da suka gabata ya zama aikin baban giwa.
-
Jagora Ya Ba Da Lambar Girma Ga Kwamandojin Da Suka Kame Sojojin Ruwan Amurka A Iran
Jan 31, 2016 15:29Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ba wa kwamandojin sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran su biyar da suka jagorancin kame sojojin ruwan Amurka da suka shigo ruwan kasar Iran a kwanakin baya lambar girma ta "fath' (nasara) don jinjinawa wannan namijin kokari da suka yi na kare kasarsu.