-
An Dage Shari'ar Zargin Leken Asiri Da Ake Wa Morsi Zuwa Watan Mayu
Apr 24, 2016 10:47Kotun shari'ar manyan laifuffuka ta birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar ta dage shari'ar da ake yi wa hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi da wasu mukarrabansa su 10 'yan kungiyar Muslim Brotherhood ta kasar bisa zargin leken asirin da ake musu har zuwa ranar 7 ga watan Mayu mai kamawa.
-
Shugaba Ya Musanta Rashin Girmama Dokar Kasar, Amma Ya Ce Zai Girmama Hukuncin Kotu
Apr 02, 2016 03:36Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya musanta zargin da ake masa na rashin gaskiya da kuma yin karen tsaye ga kundin tsarin mulkin kasar, sai dai kuma yayi alkawarin bin umarnin kotu da ta bukace shi da ya dawo da kudaden gwamnati da ya yi amfani da su wajen gina gidansa na kashin kansa.
-
Kotun ICC Ta Daure Tsohon Shugaban Sabiyawa, Karadzic Shekaru 40
Mar 25, 2016 04:53Kotun duniya mai shari'ar manyan laifukan yaki ta yanke wa tsohon shugaban Sabiyawan Bosniya Radovan Karadzic hukunci daurin shekaru 40 a gidan yari saboda samunsa da hannu dumu dumu cikin kisan kiyashi da aka yi wa wasu musulmai yanki Srebrenica a shekarar 1995.
-
Kasar Uganda Ta Sanar Da Aniyarta Ta Fita Daga Kotun Duniya Mai Shari'ar Manyan Laifuffuka
Feb 14, 2016 17:37Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya bayyana cewar wajibi ne kasashen Afirka su fice daga kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffuka don kuwa ta zamanto wani makami ne na cutar da 'yan Afirka.