-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya A Yankin Arewacin Kasar
Aug 24, 2018 06:24Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wajen binciken ababan hawa a garin Zliten da ke gabashin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka kashe sojojin gwamnatin kasar hudu.
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar ISIS 13 A Gabashin Libiya
Jul 26, 2018 19:09Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da hallakar 'yan ta'adda ISIS 13 a yayin gumurzu da Sojoji a gabashin kasar
-
An Halaka Mayakan Daesh 13 A Gabacin Kasar Libya
Jul 26, 2018 12:02Majiyar jami'an tsaro na kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda na kungiyar Daesh 13 a fafatawa da su a gabacin kasar
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar Al-Shabab 87 A Kudancin Somaliya
Jul 24, 2018 19:15Gwamnatin Somaliya ta sanar da hallaka mayakan Al-Shabab 87 yayin arangama da jami'an tsaro a kudancin kasar.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Yankin Tabkin Tchadi
Jul 23, 2018 10:03Kimanin mutum 18 ne suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan boko haram suka kai yankin tabkin Tchadi.
-
Sojojin Jamhuriyar Niger Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Boko Haram Masu Yawa
Jul 22, 2018 12:01Ma'aikatar tsaron Jamhuriyar Niger ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin kasar sun yi nasarar halaka mayakan kungiyar Boko Haram akalla 10 a yankin kudu maso gabashin kasar.
-
Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya Ta Mamaye Wani Yankin Puntland Mai Ci Kwarya-Kwaryar Gashin Kai
Jul 21, 2018 12:12Kungiyar ta'ddanci ta Al-Shabab ta Somaliya ta mamaye wani yanki mai muhimmanci a Puntland mai cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar ta Somaliya.
-
Sojojin Nigeriya 23 Sun Bace Babu Labarinsu Bayan Sun Fuskanci Harin Kungiyar Boko Haram
Jul 15, 2018 19:16Wata majiyar sojin Nigeriya ta sanar da cewa: Sojojin kasar 23 ne suka bace babu labarinsu bayan da suka fuskanci harin mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a garin Bama da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Sojojin Kasar Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab Su 7
Jun 26, 2018 11:11Sojojin kasar Somaliya sun ba da labarin cewa a wani gumurzu da suka yi da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab a kudancin kasar, sun sami nasarar hallaka 7 daga cikin 'yan ta'addan.
-
Yan Ta'adda Da Yawansu Ya Kai 60 Ne Suka Mika Kansu Ga Jami'an Tsaron Aljeriya
Jun 13, 2018 12:35Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: Tun daga farkon watan Janairun wannan shekara zuw yanzu 'yan ta'adda da yawansu ya kai 60 ne suka mika kansu ga jami'an tsaron kasar.