-
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Kirayi Musulmi Da Su Hada Kai Wajen Yakar Ta'addanci
Jun 08, 2016 05:37Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya kirayi kasashen musulmi da su hada kansu waje guda don yakar ayyukan ta'addanci da kuma nesantar duk wani abin da zai kawo rarraba da rikici a tsakaninsu.