-
Kasashen Amurka Da Birtaniyya Na Leken Asirin Shugabannin Afirka
Dec 09, 2016 06:37Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta buga wani labari da ke cewa tana dauke da wasu takardun shaida da ke nuni da cewa Ma'aikatun Leken Asirin Amurka da na Birtaniya suna gudanar da leken asiri kan shugabanni da manyan 'yan kasuwar 20 na Afirka.
-
Masar Ta Sanar Da Kama 'Yan Leken Asirin Wata Kasar Larabawa A Kasar
Dec 05, 2016 05:44Jami'an tsaron kasar Masar sun sami nasarar ganowa da kuma kama wasu gungun mutane su biyar da suke gudanar da leken asiri wa wata kasar Larabawa a kasar ta Masar.