-
MDD Ta Sanar Da Sunayen Kasashen Da Suke Fataucin Makamai Zuwa Libya
Mar 12, 2016 08:57A cikin wani sabon rahoto da ta fitar, MDD ta bayyana kasashen Amurka, Hadaddiyar Daular Larabawa, Masar Da Turkiyya a matsayin kasashen da suke tura makamai kasar Libiya.