-
Kofi Anan: Matasa Ba Su Makara Ba Wajen Jagorantar Al'ummominsu
Oct 08, 2017 13:34Tsohon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan ya kirayi matasa da su mike wajen sauke nauyin da ke wuyansu dangane da al'ummominsu yana mai cewa matasan ba su makara ba wajen jagorantar al'ummomin na su.