-
Bakin Haure Fiye Da 1000 Ne Suka Halaka A Tekun Mediterranea A Wannan Shekara
Jul 02, 2018 18:59Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Tun daga farkon wannan shekara ta 2018 zuwa yanzu, bakin haure fiye da 1000 ne suka halaka a tekun Mediterranea.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Hada Kai Da Kasashen Da Yan Kudun Hijira Suke Fitowa.
Jun 25, 2018 18:56Kungiyar tarayyar Turai ta amince da batun aiki tare da kasashen da bakin haure suke fituwa don magance matsalra bakin haure a kasashensu.
-
Kungiyar EU Na Shirin Tsugunar Da 'Yan Gudun Hijra A Arewacin Afirka
Jun 20, 2018 06:25kungiyar Tarayyar Turai na shirin tsugunar da 'yan gudun hijra a arewacin Afirka
-
Jama'ar Tunusiya Suna Ci Gaba Da Yin Gudun Hijira Zuwa Kasar Italiya
Oct 29, 2017 12:23Ofishin kula da 'yan gudun hijira na kasa da kasa da ke kasar Tunusiya ya sanar da cewa: Daga farkon watan Satumban wannan shekara ta 2017 zuwa 18 ga wannan wata na Oktoban, 'yan kasar Tunusiya kimanin 2,900 ne suka tsallaka zuwa kasar Italiya.
-
Jamus Ta Bayyana Taimakon Da Take Bayarwa Na Bunkasar Kasashen Afirka
Aug 30, 2017 05:22Shugabar gwamnatin Jamus ta tabbatar da taimakon da take bayar wa na bunkasar kasashen Afirka da nufin magance matsalar kwararar bakin haure zuwa kasashen Turai.
-
Taron Duniya Kan Makomar 'Yan Gudun Hijira da bakin Haure
May 23, 2016 05:53Taron wanda shi ne irin sa na farko da aka soma jiya a birnin Santambul na kasar Turkiyya na da zumar fitar da hanyoyi na bai daya domin inganta yadda ake ba da agaji da kuma yadda kasashen duniya za su ba da gudummawa dan tallafawa 'yan gudun hijira da bakin haure.