Nov 25, 2016 19:28
A ci gaba da yunkurin da dakarun hadin gwiwa na kasar Iraki ke yi domin tsarkake lardin Nainawa musamman babban birnin lardin wato Mausul daga 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS, a jiya dakarun sun sanar da kammala mataki na hudu a wannan yunkuri.