-
An Bude Taron Makon Hadin Kai Karo Na 30 A Tehran
Dec 15, 2016 11:12A safiyar yau Alhamis ne aka bude taron kasa da kasa kan hadin kan al'ummar musulmi karo na 30 a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, taron da ya sami halartar baki sama da 300 daga ciki da wajen kasar Iran.
-
Rauhani: Hadin Kai Shi ne Tushen Karfin Al'ummar Musulmi
Dec 11, 2016 19:06Shugaban Kasar Iran: Tushen Karfin Musulmi Shi ne Hadin Kai.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Yiyuwan Kisan Yan Kabilar Rihinga A Kasar Myanmar Ya Zama Take Hakkin Bil'adama.
Dec 01, 2016 06:50Muhammad Raza Askari kwamishina mai kula da yan gudun hijira na MDD ya ja kunnin gwamnatin kasar Myanmar da ta yi hankali don kada kissan da jami'an tsaron kasar sukewa yan kabilar rohinga musulmi kuma tsiraru a kasar ya zama wani nau'i ne take hakkin bil'adama.
-
Musulmin Singapore Sun Bukaci Sa-Ido Sosai A Manhajar Karatu A Makarantunsu
Aug 21, 2016 17:42Musulmin kasar Singapore sun bukaci sa-ido sosai kan tsarin manhajar koyarwa a makarantunsu, domin kauce wa yaduwar akidar takfiriyyar da ke haifar da ta'addanci a duniya da sunan jihadin mulsunci.
-
Musulmi Mata Masu Lullubi Suna Fuskantar Matsaloli A Birtaniya
Aug 13, 2016 05:35Wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.
-
Musulmin Kashmir Na Neman Taimakon Kungiyar Kasashen Musulmi
Jul 19, 2016 12:12Jagoran ‘yan aware yankin Kashmir na India ya aike da wata wasika zuwa kungiyar kasashen musulmi da wasu bangarori domin neman a dakatar da kisan jama’a a yankin.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Kirayi Musulmi Da Su Hada Kai Wajen Yakar Ta'addanci
Jun 08, 2016 05:37Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya kirayi kasashen musulmi da su hada kansu waje guda don yakar ayyukan ta'addanci da kuma nesantar duk wani abin da zai kawo rarraba da rikici a tsakaninsu.