-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta Jaddada Muhimmancin Yaki Da Ta'addanci
Mar 03, 2016 19:42Babban daraktan bangaren kula da harkar ilimi da al'adu na kungiyar hadin kan kasashen musulmi "ASESCO" a takaice ya bayyana cewa: Yaki da ta'addanci yana bukatar hadin gwiwa tsakanin dukkanin kungiyoyin kasa da kasa.