-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Gargadi Gwamnatin Turkiyya Kan Nisantar Saba Doka
Jul 19, 2016 05:12Babban sakataren Kungiyar Tsaro ta NATO ya gargadi gwamnatin Turkiyya kan nisantar daukan duk wani matakin yin hawan kawara kan tsarin dokokin kasar da nufin daukan fasan kan masu yunkurin juyin mulki a kasar.
-
NATO Za Ta Kara Yawan Sojojinta A Kasashen Gabashin Turai Da Ke Iyaka Da Rasha
Jul 09, 2016 05:46A zaman taron da shugabannin kasashen kungiyar kawance ta NATo suka gudanar a jiya a birnin Warsaw na kasar Poland, sun cimma matsaya kan karin aikewa da dakaru zuwa kasashen gabashin turai da ke iyaka da kasar Rasha.
-
Putin Ya Kirayi Sojojin Rasha Da Su Zama Cikin Shirin Tinkarar Kungiyar NATO
Jun 22, 2016 15:55Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar kasar Rasha za ta dau matakan da suka dace wajen fada da abin da ya kira ci gaba da nuna halin kiyayya da kungiyar NATO ta ke nuna wa kasarsa.
-
Yakin Ruwan Sanyi Tsakanin Rasha Da Nato
Feb 13, 2016 19:01Nato: Ba mu Son Komawa Zuwa Lokacin Yakin Ruwan Sanyi