-
Kasashen G7 Sun Yabawa Iran Kan Siyasar Sulhuntawa A Gabas Ta Tsakiya
Apr 11, 2017 19:02Ministocin harkokin waje na kasashe 7 masu karfin tattalin arziki a duniya sun yabawa JMI da bin siyasar sulhuntawa a yankin gabas ta tsakiya a taron kwanaki biyu da suka kammala a kasar Italia
-
Nan Da 'yan Kwanaki Iran Za Ta Fara Gina Wasu Sabbin Cibiyoyin Nukiliya A kasar
Sep 01, 2016 17:20Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya sanar da cewa nan da 'yan kwanaki kadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta fara gina wasu sabbin cibiyoyin nukiliya guda biyu bisa hadin gwiwan kasar Rasha.
-
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Nuna Damuwarsu Kan "Ta'addancin Nukiliya"
Apr 02, 2016 03:50Shugabannin duniya mahalarta taron duniya akan nukiliya da aka gudanar a birnin Washington na Amurka sun bayyana damuwarsu da yiyuwar amfani da makaman nukiliya wajen ayyukan ta'addanci.