-
Iran: Amurka Tana Wasa Da Hankulan Al'ummomin Duniya Kan Batun Ta'addanci
Jul 21, 2017 02:01Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.