-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Palasdinawa Da Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila
Dec 12, 2017 11:57Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Sojojin Libiya Da 'Yan Ta'adda A Garin Benghazi
Dec 06, 2017 18:56Kakakin rundunar sojin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar ya sanar da cewa: Ana ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin Libiya da 'yan ta'adda a yankin gabashin kasar.
-
Rikici Ya Sake Barkewa A Afirka Ta Kudu
Nov 26, 2017 12:13Wata majiya ta ce an fara fada mai tsanani tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a jumhoriyar Afirka ta tsakiya.
-
Miliyoyin Mabiyar Mazhabar Ahlul Bait (AS) Na Isa Karbala Domin Ziyarar Arba'in
Nov 07, 2017 08:15Miliyoyin ambiya mazhabar shi'ar Ahlul bait (AS) daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da isa birnin Karbala na kasar Iraki, yayin da kuma wasu suke a kan hanyarsu ta isa birnin, domin halartar tarukan arba'in an shahadar Imam Hussain (AS).
-
Rikici Yana Ci Gaba Lashe Rayukan Jama'a A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Nov 04, 2017 19:31Kungiyar Likitoci Maras Kan Iyaka ta Doctor's Without Borders da ke gudanar da ayyukan jin kai a duniya ta bada labarin cewa: Rikici tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya yana ci gaba da lashe rayukan mutane.
-
Kungiyar Arab League Ta Yi Tofin Allah Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Somaliya
Oct 30, 2017 11:46Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a ranar Asabar da ta gabata.
-
Dauki Ba Dadi Tsakanin 'Yan Sandan Kenya Da 'Yan Adawar Kasar Ya Lashe Ran Mutum Guda
Oct 28, 2017 11:50A wani sabon rikici tsakanin rundunar 'yan sandan Kenya da gungun 'yan adawar siyasar kasar ya lashe ran mutum guda tare da jikkatan wasu adadi na daban a garin Bungoma da ke yammacin kasar ta Kenya.
-
Shugaban Nigeria Ya Bada Umurnin Dakatar Da Kashe Kashen Kabilanci A Kasar
Oct 17, 2017 19:05Shugaban tarayyar Nigeria Mohammad Buhari ya bada umurni a kawo karshen rikicin kabilanci da ke faruwa a jihar Plato na tsakiyar kasar da gaggawa.
-
Alal Akalla Mutane 23 Sun Mutu Saboda Barkewar Sabon Rikici Jihar Flaton Nigeriya
Oct 16, 2017 17:31Rahotanni daga jihar Flaton Nijeriya sun bayyana cewar alal akalla mutane 23, wasu rahotannin ma sun ce adadin mutanen ya kai 29 da suka mutu baya ga wadanda suka sami raunuka sakamakon wasu hare-hare da wasu mutane suka kai kauyen Nkiedonwhro da ke karamar hukumar Bassa na jihar a safiyar yau Litinin.
-
Uganda: Rikici A Masajisar Dokoki Dangane Da Shirin Tazarcen Shugaban Kasa.
Sep 28, 2017 06:46Kwanaki biyu a jere aka dauka ana rikici a tsakanin 'yan majalisar dokokin kasar ta Uganda akan kokarin da wasu ke yi na bai wa shugaba Yoweri Museveni damar yin tazarce.