Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • MDD: Kimanin Yara 2000 Ne Suka MutuKo Smaun Rauni Sakamakon Yakin Kasar Yemen

    MDD: Kimanin Yara 2000 Ne Suka MutuKo Smaun Rauni Sakamakon Yakin Kasar Yemen

    Mar 04, 2016 13:12

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin kananan yara dubu biyu ne kodai suka rasa rayukansu ko kuma suka sami raunuka sakamakon ci gaba da yakin wuce gona da irin da Saudiyya ta kaddamar kan kasar Yemen.

  • Sayyid Nasrallah: Saudiyya Tana Kokarin Haifar Da Fitina Ne Tsakanin Shi'a Da Sunna

    Sayyid Nasrallah: Saudiyya Tana Kokarin Haifar Da Fitina Ne Tsakanin Shi'a Da Sunna

    Mar 02, 2016 01:59

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar babban abin da kasar Saudiyya ta sa a gaba shi ne haifar da rikici da fitina tsakanin Shi'a da Sunna a yankin Gabas ta tsakiya da sauran yankuna na duniya, yana cewa daga yanzu kungiyar ba za ta yi shiru kan irin danyen aikin da Saudiyya take aikatawa a kasashen musulmi ba

  • Hadin Gwiwan Saudiyya-Isra'ila Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Siriya

    Hadin Gwiwan Saudiyya-Isra'ila Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Siriya

    Feb 29, 2016 02:06

    A daidai lokacin da ake ci gaba da kokarin tsagaita wuta da kawo karshen rikicin kasar Siriya, a bangare guda kuma kasar Saudiyya da H.K. Isra'ila suna ci gaba da kokarin da suke yi wajen ganin sun kawar da shugaban kasar Siriyan daga kan karagar mulkin kasar.

  • Akalla Mutane 40 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Saudiyya Ta Kai Wata Kasuwa A Yemen

    Akalla Mutane 40 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Saudiyya Ta Kai Wata Kasuwa A Yemen

    Feb 27, 2016 12:49

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewa alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu kana wasu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon harin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wata kasuwa da ke cike da mutane lardin Sana'a da ke arewacin kasar Yemen.

  • Shugaba Asad Ya Ja Kunnen Saudiyya Da Turkiya Kan Tura Sojojinsu Zuwa Kasarsa

    Shugaba Asad Ya Ja Kunnen Saudiyya Da Turkiya Kan Tura Sojojinsu Zuwa Kasarsa

    Feb 16, 2016 02:16

    Shugaban kasar Siriya Basshar al-Asad ya ja kunnen kasashen Saudiyya da Turkiyya dangane da shirinsu na tura sojojinsu zuwa kasarsa yana mai cewa sojojin na su ba za su ji ta dadi ba matukar suka shigo cikin Siriya.

  • Admiral Shamkhani: Siyasar Rashin Kwarewa Ta Saudiyya Na Cutar Da Yanayin Tsaron Gabas ta  Tsakiya

    Admiral Shamkhani: Siyasar Rashin Kwarewa Ta Saudiyya Na Cutar Da Yanayin Tsaron Gabas ta Tsakiya

    Feb 12, 2016 01:47

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Rear Admiral Ali Shamkhani ya bayyana cewar ya bayyana cewar siyasar rashin kwarewa ta Saudiyya tana barazana ga yanayin tsaron yankin Gabas ta tsakiya yana mai jan kunnen cewa Iran dai ba ta da nufin wuce gona da iri kan wata kasa amma kuma ba ta tsaron yaki.

  • Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya

    Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya

    Feb 12, 2016 01:01

    Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen cewa tura sojojin kasashen waje zuwa kasar Siriya da wasu kasashe suke shirin yi zai iya haifar da sabon yakin duniya.

  • Harin Ta'addancin Kungiyar Da'ish A Birnin Riyad Na Kasar Saudiyya

    Harin Ta'addancin Kungiyar Da'ish A Birnin Riyad Na Kasar Saudiyya

    Feb 09, 2016 02:58

    Kungiyar ta’addanci ta Da’ish ta dauki alhakin kai harin bom a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiyya a jiya Litinin.

  • Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya

    Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya

    Feb 08, 2016 02:08

    Har ya zuwa yanzu ana ci gaba da samun mabambanta ra'ayuyyuka dangane da sanarwar da gwamnatin Saudiyya ta yi na shirin da take da shi na tura sojojinta zuwa kasar Siriya, lamarin da gwamnatin Amurka ta yi maraba da shi a daidai lokacin da wasu a Turai kuma suke ci gaba da nuna dari-darin su kan hakan.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS