Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

sayyid hasan nasrallah

  • Khalid Abbud: Saudiyya Ta Bukaci Syria Da Ta Yanke Alaka Da Iran Da Hizbullah

    Khalid Abbud: Saudiyya Ta Bukaci Syria Da Ta Yanke Alaka Da Iran Da Hizbullah

    Mar 27, 2018 17:22

    Sakataren majalisar dokokin kasar Syria Khalid Abbud ya bayyana cewa, wasu daga cikin kasashen larabawa da suka hada da Saudiyya da UAE, sun gabatar wa Syria tayin yanke alaka da Iran da kuma Hizbullah, bisa sharadin cewa idan Syria ta yi hakan, to su kuma za su daina taimaka ma 'yan ta'addan takfiriyya a kasar.

  • Sayyid Hasan Nasrullahi Ya Bukaci Kasashen Musulmi Da Su Nisanci Kulla Alaka Da H.K.Isra'ila

    Sayyid Hasan Nasrullahi Ya Bukaci Kasashen Musulmi Da Su Nisanci Kulla Alaka Da H.K.Isra'ila

    Jan 19, 2018 19:01

    Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya bukaci kasashen musulmi da su nisanci kulla alakar jakadanci da Haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Sayyid Nasrallah: Trump,

    Sayyid Nasrallah: Trump, "Isra'ila" Da Saudiyya Za Su Ji Kunya Kan Fatan Da Suke Da Shi Kan Rikicin Iran

    Jan 04, 2018 05:47

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar shugaban Amurka Donald Trump da kawayensa, na daga haramtacciyar kasar Isra'ila da Saudiyya za su ji kunya dangane da fatan da suke da shi kan rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran, kamar yadda kuma ya sake jaddada cewa matakin da Trump din ya dauka kan Kudus zai zamanto wani mafari da kawo karshen 'Isra'ila'.

  • Qudus : Matakin Trump, Ayyana Karshen Isra'ila Ne _ Nasrallah

    Qudus : Matakin Trump, Ayyana Karshen Isra'ila Ne _ Nasrallah

    Dec 11, 2017 16:08

    Shugaban Kungiyar Hezbollah ta kasar Labanon, Sayyid Hassan Nasrallah, ya bayyana cewa matakin Trump na Amurka kan ayyana Qudus babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya shelanta kawo karshen Isra'ila ne.

  • Sayyid Hasan Nasrullah: Matakin Trump Tayar Da Sabuwar Fitina Ne

    Sayyid Hasan Nasrullah: Matakin Trump Tayar Da Sabuwar Fitina Ne

    Dec 07, 2017 18:59

    Babban sakataren kungiyar Hezbollah ta kasar Labanon, ya mayar da martani dangane da matakin Donald Trump na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin HK Israila.

  • Bayanin Babban Sakataren Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Kan Makirce-Makircen Saudiyya

    Bayanin Babban Sakataren Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Kan Makirce-Makircen Saudiyya

    Nov 12, 2017 05:56

    Babban sakataren Kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya fayyace irin tarin makirce-makircen da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa kan kasar Lebanon musamman matakin da suka dauka na tilasta wa fira ministan kasar Sa'ad Hariri yin murabus daga kan mukaminsa.

  • Kungiyar Hizbullahi Ta Lebanon Ta Ce: Mahukuntan Saudiyya Ne Suka Tilastawa Sa'ad Hariri Yin Murabus

    Kungiyar Hizbullahi Ta Lebanon Ta Ce: Mahukuntan Saudiyya Ne Suka Tilastawa Sa'ad Hariri Yin Murabus

    Nov 10, 2017 19:00

    Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya ne suka tilastawa Sa'ad Hariri yin murabus daga kan mukaminsa na fira ministan Lebanon, kuma hakan babban cin mutunci ne ga fira ministan da ma dukkanin al'ummar Lebanon.

  • Sayyid Nasrallah: An Tilasta Wa Hariri Murabus Ne, Ba Bisa Son Ransa Ba

    Sayyid Nasrallah: An Tilasta Wa Hariri Murabus Ne, Ba Bisa Son Ransa Ba

    Nov 05, 2017 18:12

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar an tilasta wa firayi ministan kasar, Sa'ad Hariri, yin murabus ne daga Saudiyya ba bisa son ransa ba, yana mai kiran al'ummar kasar da su kai zuciya nesa da kuma ci gaba da kokari wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankalin kasar.

  • Sayyid Nasrallah: Amurka Ce Take Hana Yakar Da'esh/Saudiyya Ce Tushen Fitina A Yankin G/Tsakiya

    Sayyid Nasrallah: Amurka Ce Take Hana Yakar Da'esh/Saudiyya Ce Tushen Fitina A Yankin G/Tsakiya

    Oct 08, 2017 17:04

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Sayyid Nasrallah: Sahyoniyawa Za Su Kwashi Kashinsu A Hannu Matukar Suka Kaddamar Da Yaki Kan Hizbullah

    Sayyid Nasrallah: Sahyoniyawa Za Su Kwashi Kashinsu A Hannu Matukar Suka Kaddamar Da Yaki Kan Hizbullah

    Oct 01, 2017 10:23

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa za su debi kashinsu a hannun matukar gigi ya debe su suka kaddamar da yaki a kan kungiyar Hizbullah yana mai kiran yahudawan da suka yiyo hijira zuwa "Isra'ila" da su gaggauta komawa inda suka fito.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS