-
Palasdinu: 'Yan Sahayoniya Sun Mayar Da Birnin Kudus Zuwa Sansanin Soja
Jul 21, 2017 12:01Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
-
Mali: An Gano Gawawwakin Sojoji 6 A Arewacin Kasar
Jul 18, 2017 12:04Majiyar tsaro a birnin Bamako ta sanar da gano gawawwakin sojojin kasar a yankunan Gao da Munaka a arewacin kasar ta Mali.
-
An Kori wani Sojan HKI Saboda Ya Ki Harbin Wata Bapalastiniya
Jun 13, 2017 11:21Rundunar tsaron HKI to kori daya daga cikin Sojojin ta saboda ya ki harbin Nawaf Anfi-at Bapalastiniya mai shekaru 16 a Duniya
-
An Kama Sojojin Kasar Kamaru 30 Wadanad Suka Bukaci A Biyasu Karin Kudade
Jun 07, 2017 14:49Ministan tsaron kasar Kamaru ya bada sanarwan cewa na kama sojojin kasar 30 wadanda suka toshe tituna a wani gari da suke aiki a arewacin kasar a cikin wannan makon tare da bukatar a biyasu karin kudade don ayyukan da suke yi.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Niger A Kusa Da Kan Iyakar Kasar Da Mali
Jun 01, 2017 19:24Majiyar tsaron Jamhuriyar Niger ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan jami'an tsaron kasar a yankin da ke kusa da kan iyaka da kasar Mali.
-
Kungiyar Boko Haram Sun Hallaka Sojin Najeriya
Apr 13, 2017 18:54Mayakan Boko Haram Sun kai harin ta'addanci a arewa maso gabashin Najeriya tare da kashe Soja guda
-
An kashe Sojojijn Najeriya 7
Feb 10, 2017 16:10Kungiyar Boko Haram ta kashe Sojojin Najeriya 7 a arewacin kasar
-
An Samu Gawawwakin Wasu Sojojin Kamaru 3 Da Boko Haram Ta Kasashe
Jan 11, 2017 11:18Majiyoyin tsaro a kasar Kamaru sun tabbatar da cewa, an samu gawawwakin wasu sojojin kasar da ke aikia cikin rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a cikin yankin Najeriya da ke iyaka da kasar.
-
Jami'an Tsaron Nijar 2 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci
Nov 26, 2016 06:52Sojojin Jamhuriyar Nijar biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon wani harin ta'addanci da wasu 'yan bindiga suka kai kansu a kusa da iyakokin kasar da Mali.
-
An sake kashe wani jami'in tsaron a kasar Saudiya
Nov 21, 2016 05:44Ma'aikatar tsaron Saudiya ta sanar da sake kashe wani jami'inta a arewacin kasar