Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

sojojin isra'ila

  • Jami'an Tsaron Sahayuna Sun Kai Farmaki Masallacin Aksa

    Jami'an Tsaron Sahayuna Sun Kai Farmaki Masallacin Aksa

    Feb 04, 2019 19:13

    Dakarun tsaron Sahayuna sun sake kai farmaki masallacin Aksa tare keta alfarmar wannan wuri mai tsarki.

  • Palasdinu: Sojojin HKI Sun Kai Hari A Yammacin Kogin Jordan

    Palasdinu: Sojojin HKI Sun Kai Hari A Yammacin Kogin Jordan

    Jan 26, 2019 07:46

    A jiya Juma'a ne sojojin na Sahayoniya su ka kai samame a yankin kogin Jordan inda us ka yi awon gaba da Palasdianwa 4

  • Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Aqsa

    Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Aqsa

    Nov 07, 2018 19:04

    Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.

  • Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Farmaki A Kauyen Khan Ahmar

    Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Farmaki A Kauyen Khan Ahmar

    Sep 14, 2018 17:38

    Daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Quds a yau Juma'a.

  • Jami'an Tsaron Gidajen Kurkukun H.K.Isra'ila Suna Cin Zarafin Palasdinawa Da Ake Tsare Da Su

    Jami'an Tsaron Gidajen Kurkukun H.K.Isra'ila Suna Cin Zarafin Palasdinawa Da Ake Tsare Da Su

    Sep 13, 2018 12:26

    Jami'an tsaron gidan kurkukun Asqalan da ke haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da musgunawa Palasdinawa da ake tsare da su a gidan kurkukun.

  • Yawan 'Yan Jaridun Da Jami'an Tsaron Isra'ila Suka Kama Ya Karu

    Yawan 'Yan Jaridun Da Jami'an Tsaron Isra'ila Suka Kama Ya Karu

    Aug 07, 2018 06:31

    A jiya Litinin Dakarun tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame Ibrahim Arratisi dan jaridar TRT na kasar Turkiya a yankin kogin jodan

  • Wani Bapalastine Ya Yi Shahada A Hanun Sojojin Haramtacciyar K.Isra'ila

    Wani Bapalastine Ya Yi Shahada A Hanun Sojojin Haramtacciyar K.Isra'ila

    May 26, 2018 11:08

    Ma'aikatar kiyon lafiyar Palastinu ta sanar da shahadar wani Bapalastine a yayin zanga-zangar Dawo Da Hakki.

  • Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na MDD Ya Zargi Isra'ila Kan Take Hakkokin Palastinwa

    Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na MDD Ya Zargi Isra'ila Kan Take Hakkokin Palastinwa

    Mar 24, 2018 11:47

    A zaman da kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya gudanar na shekara-shekara, ya amince da wasu kudurori guda biyar da suke zargin Isra'ila da take hakkokin Palastinawa.

  • Palasdinu: Harin Sojojin Mamayar 'Yan Sahayoniya A Ramallah.

    Palasdinu: Harin Sojojin Mamayar 'Yan Sahayoniya A Ramallah.

    Dec 07, 2016 12:01

    Sojojin Yahudawa Sun Kame Bapalasdine Guda

  • Wani Sojan Isra'ila Guda Ya Halaka A Yankin Majdal Shams

    Wani Sojan Isra'ila Guda Ya Halaka A Yankin Majdal Shams

    Jul 17, 2016 11:20

    Wani sojan haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya halaka a yau a yankin majdal Shams da ke cikin tuddan Golan na Syria da yahudawa suka mamaye.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS