Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Ministan Tsaron Iran: Amurka Tana Amfani Da 'Yan Ta'adda Don Cimma Muradinta

    Ministan Tsaron Iran: Amurka Tana Amfani Da 'Yan Ta'adda Don Cimma Muradinta

    Sep 09, 2018 07:30

    Ministan tsaron kasar Iran, Birgediya Janar Amir Hatami, ya bayyana cewar Amurka tana amfani da duk wata dama da take da ita ciki kuwa har da amfani da kungiyoyin 'yan ta'adda don cimma manufa da muradinta ba tare da la'akari da muradin sauran kasashen duniya ba.

  • Jami'an Tsaron Saudiyya Sun Yi Musayar Wuta Da Wani Dan Ta'adda A Kasar

    Jami'an Tsaron Saudiyya Sun Yi Musayar Wuta Da Wani Dan Ta'adda A Kasar

    Aug 16, 2018 06:50

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Saudiyya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi musayar wuta da wani dan bindiga a garin al-Bakiryah da ke kusa da birnin Riyadh fadar mulkin kasar.

  • Afganistan : An kai Mummunan Hari A Masallacin 'Yan Shi'a

    Afganistan : An kai Mummunan Hari A Masallacin 'Yan Shi'a

    Aug 03, 2018 11:14

    Rahotanni daga Aganistan na cewa gomman mutane ne suka rasa rayukansu, a wasu jerin hare haren kunan bakin wake a wani masallacin Juma'a dake gabashin kasar

  • Iraki : An Zartar Da Hukuncin Kisa Ga 'Yan Ta'adda 12

    Iraki : An Zartar Da Hukuncin Kisa Ga 'Yan Ta'adda 12

    Jun 29, 2018 15:01

    Hukumomi a Iraki sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane 12, da ake zargi da alaka da ayyukan ta'addanci, bisa umurnin Fira ministan kasar Haider al-Abadi.

  • Afrika : Mutum 2,600 Harin Ta'addanci Ya Kashe A 2017

    Afrika : Mutum 2,600 Harin Ta'addanci Ya Kashe A 2017

    Jun 28, 2018 05:21

    Kimanin hare haren ta'addanci 343 ne aka kiyasta cewa an kai a cikin shekara 2017 da ta gabata a nahiyar Afrika, wadanda suka hadassa mutuwar mutane a kalla 2,600.

  • MDD Ta Yaba Wa Aljeriya Akan Yaki Da Ta'addanci

    MDD Ta Yaba Wa Aljeriya Akan Yaki Da Ta'addanci

    Jun 27, 2018 07:22

    Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya a yammacin Afirka ne ya yi kira ga sauran kasashe da su yi koyi da Aljeriya akan yadda ake fada da ayyukan ta'addanci.

  • Mutane 16 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Tsakiyar Mali

    Mutane 16 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Tsakiyar Mali

    Jun 09, 2018 18:07

    Ma'aitakar tsaro a Mali ta ce an kashe sojojinta uku da kuma jikkata wasu uku na daban a wani harin ta'addanci da aka kai kan wani sansanin soji da yankin Boni a tsakiyar kasar.

  • Bayanin Hadin Gwiwa Tsakanin Kungiyar EU Da MDD Kan Yaki Da Ta'addanci A Duniya

    Bayanin Hadin Gwiwa Tsakanin Kungiyar EU Da MDD Kan Yaki Da Ta'addanci A Duniya

    May 26, 2018 17:58

    Kungiyar Tarayyar Turai da Majalisar Dinkin Duniya sun fitar da bayanin hadin gwiwa a fagen karfafa taimakekkeniya a tsakaninsu domin fuskantar ayyukan ta'addanci a duniya.

  • An Kama Sama Da Mutane 200 Sakamakon Samamen Fada Da Ta'addanci A Yammacin Afirka

    An Kama Sama Da Mutane 200 Sakamakon Samamen Fada Da Ta'addanci A Yammacin Afirka

    May 19, 2018 17:54

    Rundunar sojin kasar Burkina Faso ta sanar da cewa an samu nasarar kame sama da mutane 200 a wasu samame na hadin gwiwa tsakanin jami'an tsaron kasashen Burkina Faso, Ghana, Benin da Togo da nufin fada da ta'addanci.

  • An Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda Biyu A Lokacin Da Suke Kokarin Kai Hari Borno

    An Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda Biyu A Lokacin Da Suke Kokarin Kai Hari Borno

    May 09, 2018 10:41

    Jami'an tsaro a Nijeriya sun sanar da hallakar wasu 'yan kunar bakin wake mata su biyu a yau din nan Laraba a yayin da suke kokarin kai harin kunar bakin wake wani masallaci a wajen garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS