-
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Nuna Damuwarsu Kan "Ta'addancin Nukiliya"
Apr 01, 2016 23:20Shugabannin duniya mahalarta taron duniya akan nukiliya da aka gudanar a birnin Washington na Amurka sun bayyana damuwarsu da yiyuwar amfani da makaman nukiliya wajen ayyukan ta'addanci.