-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Faransa
Sep 13, 2017 05:53Dubban jama'a sun gudanar da zanga zanga a Paris domin nuna adawa da manufar shugaba Emmanuel Macron na yin garanbawul a fannin kwadago a kasar.
-
Iran Ta Bukaci Kasashen Musulmi Su Dauki Mataki A Aikace Kan Musibar Da Musulman Myanmar Suke Ciki
Sep 04, 2017 19:11Ministan harkokin wajen JMI Mohammad Jawad Zareef ya bukaci kasashen musulmi da sauran kasashen duniya su dauki mataki a aikace kan musibar da musulman kasar Myanmar suke ciki .
-
Kotun Kolin Dimukradiyyar Congo Ta Fara Bincike Kan Kisan Jami'an MDD A Kasar
May 25, 2017 06:53Kotun tun kolin Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo ta ta fara gudanar da wani bincike a kan wasu jami'an majalisar dinkin duniya da aka yi a kasar a cikin watan Maris na wannan shekara.
-
An Kama Wasu 'Yan Sanda Su 3 Saboda Zargin Cin Zarafin Dalibai A Nijar
Apr 17, 2017 10:39Rundunar ‘yan sandan Jamhuriyar Nijar ta kama wasu 'yan sandan su uku saboda zargin da ake musu na cin zarafin wasu dalibai ta hanyar bugu da cin mutumcinsu a yayin tarzomar da daliban suka yi a birnin Yamai ranar litinin din da ta gabata.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Matsalolin Kasar Sudan Ta Kudu
Jan 17, 2017 08:20Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Sudan ta Kudu sakamakon rashin gudanar da bincike domin hukunta masu hannu a take hakkokin bil-Adama a kasar.
-
Kungiyar AU Ta Jaddada Muhimmancin Yaki Da Cin Zarafin Mata A Kasar Sudan Ta Kudu
Dec 10, 2016 05:50Kungiyar tarayyar Afrika ta jaddada wajabcin daukan matakan yaki da cin zarafin mata a kasar Sudan ta Kudu.