-
Manzon MDD Na Tattaunawa Da Jami'an Gwamnatin Yemen A San'a
Nov 22, 2018 16:37Manzon musamman na majlaisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen na ci gaba da gudanar da tattaunawa tare da jami'an gwamnatin tseratar da kasa a San'a.
-
Tashe-Tashen Hankula A Libiya Sun Janyo Matsala A Harkar Tattalin Arzikin Kasar
Jul 02, 2018 18:59Kamfanin hako man fetur na Libiya ya sanar da cewa: Tashe-tashen hankulan da suka kunno kai a yankunan da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar a cikin 'yan kwanakin nan sun janyo matsala a harkar tattalin arzikin kasar.
-
Al'ummar Masar Na Ci Gaba Da Bayyana Adawarsu Da Siyasar Al-Sisi
Jun 23, 2018 19:00Matsin tattalin arziki da al'ummar kasar Masar ke fuskanta ya sanya suna ci gaba da bayana rashin amincewarsu da siyasar shugabar kasar Al-Sisi a shafukan sada zumunta.
-
Tattalin Arzikin Arewacin Afirka Ya Bunkasa Da Kashi 4.9
Mar 13, 2018 19:02Bankin bunkasa tattalin arzikin Afirka ya sanar da cewa kashi 4.9 na arzikin kasashen arewacin Afirka ya bunkasa a shekarar 2017 din da ta gabata.
-
Matsalolin Tattalin Arziki Da Kasar Uganda Ta Fuskanta A Shekarar Da Ta Gabata Ta 2017
Jan 07, 2018 19:35Ministar kasuwanci da masana'antu ta kasar Uganda ta bayyana irin matsalolin tattalin arziki da kasar ta fuskanta a shekarar da ta gabata ta 2017.
-
Buhari Ya Kirayi Al'ummar Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa
Dec 12, 2016 11:03Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi 'yan kasar da kada su yanke kauna dangane da karfin da gwamnatinsa take da shi na kyautata rayuwarsu, yana mai cewa kasafin kudin shekara ta 2017 da ya gabatar na dauke da matakan da za su iya fitar da kasar daga cikin matsalar karayar tattalin arziki da ake fuskanta.
-
Tonon Silili: Wasu Manyan Masu Fadi A Ji A Duniya Ba Sa Biyan Haraji
Apr 04, 2016 16:58Jami'an gwamnatocin kasashe da 'yan siyasa daban-daban na duniya suna ci gaba da mayar da martani da mafi girman tonon silili da bayyanar da takardun bayanan sirri da ke bayanin yadda wasu wasu attajirai da manyan masu fada aji na duniya ke boye dukiyoyinsu don guje wa haraji.
-
Ziyarar Firayi Ministan Turkiyya, Ahmet Davutoglu, Zuwa Iran
Mar 06, 2016 05:50A daren shekaran jiya Juma'a ne firayi ministan kasar Turkiyya Ahmet Davutoglu tare da wata babbar tawaga ta 'yan siyasa da 'yan kasuwa ya iso nan Tehran, inda a jiya Asabar ya gana da shugaban kasar Iran da mataimakinsa bugu da kari kan wasu manyan 'yan kasuwa na kasar.
-
Shugabannin Afirka Sun Cimma Yarjejeniya Bunkasa Tattalin Arziki A Taron Masar
Feb 21, 2016 10:47Shugabannin Afirka bugu da kari kan wasu gungun 'yan kasuwa sun cimma matsaya kan shirin da suke da shi na karfafa tattalin arziki da zuba jari a nahiyar duk kuwa da barazanar da ta'addanci da nahiyar yake fuskanta.
-
Za'a Gudanar Da Taron Tattalin Arzikin Kasashen Afirka A Kasar Masar
Feb 20, 2016 10:52A yau Asabar ne za a bude wani taron tattalin arziki na wasu shugabannin kasashen Afrika da gwamnatin kasar Masar ta shirya gudanawar da za a gudanar da shi a wajen shakatawar nan na Sharm-el-Sheikh da ke kasar.