-
Ayatollah Siddiqi Yayi Kakkausar Suka Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Kan Mutanen Yemen
Jul 29, 2016 17:23Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran a yau Juma'a Ayatullah Kazim Siddiqi yayi Allah wadai da irin kisan kiyashin da sojojin hadin gwiwan da Saudiyya take wa jagoranci suke yi wa al'ummar kasar Yemen wanda haka yayi hannun riga da dukkanin wata koyarwa ta Musulunci da kuma hakkokin bil'adama.
-
Hudubar sallar Juma'a A Yau A Tehran
Jul 22, 2016 16:51Wanda ya jagorancin sallar Juma'a a Juma'a a yau a Tehran ya yi kakkausar suka dangane da zaluncin da al'ummar Bahrain suke fuskanta daga masarautar mulkin kama karya ta kasar.
-
Tehran: Hudubar Sallar Juma'a
Jul 08, 2016 19:03Limamin Tehran Ya Bayyana Amurka A matsayin ummul-haba'isin rashin tsaro a duniya.
-
Limamin Tehran: Al'umar Iran Za Su kwato Hakkokinsu Daga Amurka
May 06, 2016 18:54Wanda ya jagoranci Sallar Juma'a a Tehran da ya ke ishara da kudaden Iran da Amurka ta rike, ya ce; Al'ummar Iran za ta kawo hakkokinta.
-
Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin Ta'addanci Da Larabawa Suka Yi
Mar 04, 2016 15:55Na'aibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami yayi Allah wadai da sanya kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon cikin kungiyoyin ta'addanci da kungiyar kasashen larabawan Tekun Fasha ta yi, yana mai bayyana hakan a matsayin hadin baki da haramtacciyar kasar Isra'ila.