• Zanga-Zangar Kyamar Gwamnati A Ukraine

    Zanga-Zangar Kyamar Gwamnati A Ukraine

    Apr 09, 2016 04:40

    An gudanar da wata zanga-zanga a birnin Kiev fadar mulkin kasar Ukraine, domin sukar lamirin gwamnatin kasar kan batun cin hanci rashawa.