-
Zarif: Manyan Kasashe Sun Jaddada Wajabcin Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
Jul 06, 2018 17:31Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa; dukkanin bangarorin da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya, sun jaddada wajabcin ci gaba da yin aiki da ita kamar yadda aka rattaba hannu a kanta.
-
Rasha Ta Yi Allah Wadai Da Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran
Jul 23, 2017 11:19Gwamnatin kasar Rasha ta fitar da wani bayani da ke yin Allah wadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa Iran.
-
Iran:Makaman Kare Dangen Isarael Barazana Ce Ga Zaman Lafiya A Yankin Da Kuma Duniya Gaba Daya
Sep 30, 2016 05:12Jakadan kasar Iran a hukumar IAEA ya ce makaman nukliyar haramtacciyar kasar Isarael babbar barazana ce ga zaman lafiya a gabas ta tsakiya da kuma duniya gaba daya.