-
Afganistan : An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Wani Masallacin Kabul
Jun 16, 2017 03:44Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane hudu ne suka rasa rayukan kana wasu takwas na daban suka raunana sakamakon wani harin kunar bakin wake a wani masallacin 'yan Shi'a dake birnin Kabul.
-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Taya Musulmi Murnan Shigowar Ramadan
May 28, 2017 05:17Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya taya al-ummar musulmi a duk inda suke a duniya murnar shigowar wata mai alfama na Ramadan
-
Majami'ar Birnin Landan Ta Shirya Buda Baki
Jun 27, 2016 05:07Daya daga cikin manyan majami'oin mabiya addinin kirista mafi dadewa a birnin landan an kasar Burtaniya ta kirayi taron buda baki.