-
Sudan Ta Kirayi Jakadan Amurka Don Nuna Rashin Amincewa Da Dokar Hana 'Yan Kasar Shiga Amurka
Mar 10, 2017 05:46Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta kirayi babban jami'in diplomasiyyar Amurka a kasar don nuna rashin jin dadinta da umurnin da shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na hana 'yan wasu kasashe shida na musulmi shiga Amurkan ciki kuwa har da kasar ta Sudan.
-
Sojojin Libiya na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda
Feb 05, 2017 16:38Dakarun tsaron Libiya sun killace 'yan ta'addar IS a tungar su da karshe a birnin Bangazi