Pars Today
Cibiyar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar a jiya alhamis cewa an dawo da wata tawagar 'yan gudun hijrar dake tsugune a kasar Labnon zuwa gida
Mahukuntar Birnin Moscow Sun Sanar Da Cewa Za su mayar da 'yan gudun hijrar Siriya milyan daya da dubu 700 gidajensu.
Hukumar Kolin Kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: 'Yan gudun hijiran Siriya fiye da rabin miliyan ne suka koma muhallinsu a cikin wannan shekara ta 2017.
A jiya alhamis da dare ne dai wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a bakin sansaninda ke kan iyakokin Syria da Jordan, inda nan take mutane 4 su ka mutu.
Mutane da dama sun rasa rayukansu sanadiyar ruwan bama-bamai da jiragen yakin kasar Amurka suka kai kan sansanin 'yan gudun hijrar Siriya.