-
Demokradiyyar Congo: 'Yan sanda Sun Kame Mutane Da Dama
Dec 23, 2016 05:50A jiya alhamis jami'an tsaro a kasar Demokradiyyar Congo Sun kame mutane da dama da su ka shiga Zanga-zanga.
-
'Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Jin Jinin Shugaban Guinea Bissau
Nov 06, 2016 17:36'Yan sanda a kasar Guinea Bissau sun yi amfani da barkonon tsohuwa wajen tarwatsa masu zanga-zangar kin jinin shugaban kasar da kuma kiran da a sake gudanar da zabe a daidai lokacin da kasashen yankin suke ta kokari wajen ganin an kawo karshen rikicin da ya kunno kai a kasar.
-
Mutum Guda Ya Mutu A Rikicin 'Yan Sanda Da Masu Zanga-Zanga A Kasar Mali
Aug 18, 2016 05:33Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar 'yan sandan kasar sun bindige mutum guda har lahira kana wasu kuma sun sami raunuka a lokacin da 'yan sandan suka bude wuta da nufin tarwatsa wasu matasa masu zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kame wani dan jarida mai sukar gwamnati da jami'an tsaro suka yi.
-
Sabon Sufeto Janar Na 'Yan Sandan Nijeriya Ya Sha Alwashin Fada Da Cin Hanci
Jun 22, 2016 15:09Sabon Sufeto Janar na 'yan sandan Nijeriya Idris Ibrahim Kpotun ya sha alwashin maganin matsalar rashawa da cin hancin a cikin rundunar 'yan sandan a matsayin wani mataki na taimakon shirin gwamnatin tarayyar kasar na fada da rashawa da cin hanci da yayi katutu wa kasar.
-
'Yan Sandan Turkiyya 6 Sun Mutu Bayan Harin Da Aka Kai Musu A Yankin Diyarbakir
Mar 31, 2016 17:25Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su 6 sun mutu kana wasu alal akalla 23 sun sami raunuka biyo bayan wani hari da aka kai wa wata motar 'yan sandan a garin Kurdawa na Diyarbaki da ke kudu maso gabashin kasar a yau Alhamis.