-
Kungiyar Yan Tawaye Ta MNLA A Kasar Mali Ta Jingine Yerjeniyar Sulhu Da Gwamnatin Kasar
Dec 21, 2016 11:22Kungiyar buzaye masu neman faka kasar Azawad ta buzaye zalla ta bada sanarwan jingine sulhun da ta kulla da gwamnatin kasar Mali a shekara ta 2015 da ta gabata
-
Demokradiyyar Congo: Barazanar "Yan tawayen Kasar Uganda Na Karuwa.
Nov 26, 2016 18:54Fada Mai Tsakanin 'Yan tawayen kasar Uganda da sojojin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
-
Daruruwan Mutane Daga Yankin Arewa Maso Gabacin Kasar Congo Sun Kauracewa Gidajensu
Nov 22, 2016 18:08Daruruwan mutanen gabacin kasar Congo sun arce daga yankunansu don kaucewa hare haren da yan tawaye suka fara kaiwa a yankin.
-
Wani Sabon Fada Ta Barke Tsakanin Yan Tawaye Da Sojojin Sudan Ta Kudu
Nov 18, 2016 04:51Gwamnatin kasar Sudan ta Kusu Ta Bada Labarin Cewa an kashe mutane 15 a fadan da ta barke tsakanin sojojinta da na yantawaye karkashin Riech Marchar