-
MDD: Sama Da Kananan Yara Miliyan 7 Ne Suke Fuskantar Barazanar Yunwa
Nov 01, 2018 13:35Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar sama da kananan yaran kasar Yemen miliyan 7 ne suke fuskatar gagarumar barazanar yunwa a kasar sakamakon ci gaba da hare-haren wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suke ci yi a kasar.
-
Hukumar Kula Abinci Ta MDD "FAO" Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Karancin Abinci A Duniya
Mar 01, 2018 03:28Hukumar Kula da Abinci da Ayyukan Noma ta Majalisar Dinkin Duniya "FAO" ta yi gargadi kan matsalar karancin abinci a duniya musamman a kasashen da ake ci gaba da fuskantar matsalolin tashe-tashen hankula.
-
Hukumar Kula Da Abinci Ta MDD "FAO" Ta Bukaci Hanzarta Daukan Matakin Yaki Da Yunwa A Duniya
Jan 05, 2018 03:16Hukumar Kula da Abinci da Ayyukan Noma ta Majalisar Dinkin Duniya "FAO" ta bukaci matsa kaimi a fagen yaki da talauci da masifar yunwa da suke kara habaka a duniya.
-
Kananan Yara Kimanin Miliyan Takwas Ne Suke Fuskantar Yunwa A Kasar DR Congo
Aug 17, 2017 14:28Hukumar Abinci ta Duniya "FAO" ta fitar da sanarwar cewa: Akwai kananan yara kimanin miliyan takwas da suke fuskantar matsalar masifar yunwa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
'Yan Kasar Yemen Miliyan 17 Ne Ke Fuskantar Barazanar Yunwa.
Apr 23, 2017 13:33Hukumar Samar da abinci ta MDD ta sanar da cewa kasar Yemen na bukatar taimakon gaggauwa na tsabar kudi Dala biliyan daya da miliyan 200 domin magance matsalar abinci musaman ma a wuraren da aka fuskanci fari inda kimanin 'yan kasar miliyan 17 ke fuskantar barazanar yunwa.
-
Sudan Ta Kudu: Unicef ta yi Gargadi Akan Fadawar Kananan Yara Cikin Matsalar Yunuwa
Mar 28, 2017 07:28Asusun kananan yara na majalisar dinkin duniya, Unicef; Karancin abincin da kananan yara su ke fama da shi zai jefa su cikin yunwa.
-
Duniya na fuskantar Matsalar Mafi Girma Tun Bayan Yakin duniya na biyu
Mar 11, 2017 15:40Majalisar Dinkin Duniya ta ce da akwai mutane kusan miliyan 20 da su ke bukatuwa da abinci a kasashe Afirka da kuma Yemen.
-
Majalisar .D. Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Yiyuwar Bullar Matsalar Yunwa A Nigeriya
Jan 28, 2017 08:15Shugabar bangaren gudanarwa a Hukumar Kula da Shirin Wadata Duniya da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yiyuwar bullar karancin abinci a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.
-
Najeriya: Gargadin Kungiyar "Doctors Without Borders" A Kan Barkewar Yunwa A Tsakanin 'Yan Gudun Hijira.
Jan 07, 2017 15:42Kungiyar mai bada taimakon gaggawa na aikin likita a wuraren yaki da rikici, ta ce da akwai bukatar taimakon gaggawa ga yan gudun hijira a Najeriya.
-
Hukumar Bada Agaji Ta Tarayyar Turai Ta Bukaci A Zuba Jari A Kasar Malawa
Nov 27, 2016 07:21Shugaban hukumar bada agaji da kuma kula da musibu na tarayyar Turai ta bukaci kasashen kungiyar su zaba jari a kasar Malawa.