-
Kotu Ta Dage Shari'ar Malam Zakzaky Har Zuwa 22 Ga Watan Janairu
Nov 07, 2018 11:15Kotun da ke shari'a wa Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, jagoran harkar Musulunci a Nijeriya ta dage sauraren karar da aka gabatar a gabanta har sai zuwa ranar 22 ga watan Janairun 2019 don fara shari'ar, kamar yadda kuma ta yi watsi da batun ba da belinsa da lauyoyinsa suka bukata.
-
Bukatar Amurka Na Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a A Najeriya
Nov 02, 2018 05:38Binciken da Amurka ta bukata ya biyo bayan da kungiyar ta Islamic Movement in Nigeria, ta ce an kashe mabiyanta fiye da 50 sakamakon rikicin baya baya nan a wasu yankunan Abuja.