-
An Kashe Masu Zanga -Zanga Ukku A Kasar Sudan
Jan 11, 2019 06:41A ci gaba da tashe-tashen hankula a kasar Sudan a jiya Alhamis jami'an tsaron kasar sun kashe masu zanga-zanga biyu a garin Omdurman kusa da babban birnin kasar a lokacinda suka harbesu da bindiga. banda haka wasu mutane 8 suka ji rauni sanadiyar shakar hayaki mai sa hawaye.
-
Sudan: Jami'an Tsaro Sun Kame Malaman Jami’a 14 A Khartum
Jan 07, 2019 05:43Jami’an tsaro sun kame malaman jami’ar Khartum 14 saboda nuna goyon baya ga masu zanga-zanagar adawa da siyasar Albashir.
-
An Kira Yi Palasdinawa Da Su Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Kare Hakkinsu Na Komawa Kasarsu Ta Gado
Jan 04, 2019 12:55Kwamitin da ya saba gudanar da Zanga-zangar kare hakkin komawa gida da kuma daukewa yankin na Gaza takunkumi ne ya bukaci palasdinawan da su fito kwansu da kwarkwartarsu a yau juma'a
-
An Gudanar Da Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Senegal
Dec 29, 2018 07:15Dubban mutane ne su fito kan titunan birnin Dakar suna masu yin kira da a gudanar da zaben shugaban kasa da babu magudi a ciki
-
Masu Adawa Da Gwamnatin Sudan Sun Sha Alwashin Ci Gaba Da Zanga-zanga
Dec 29, 2018 06:52Shugaban jam'iyyar adawa ta Popular Congress, Umar al-Daqir ya kira yi dukkanin 'yan adawa da su hada kai domin kifar da gwamnatin Umar Hassan al-Bashir
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Yin Allawadai Da Gwamnati A Kasar Sudan
Dec 23, 2018 19:24Zanga-zangar yin allawadai da tsadar rayuwa a kasar Sudan ta ci gaba kwanaki biyar a jere a yankuna daban-daban na kasar.
-
Sudan: Masu Zanga-zanga Sun Kwace Iko Da Gundumar Nilul-Abyadh
Dec 23, 2018 06:46Kafar watsa labaru ta Alrakoba ta ce; Zanga-zangar da ake yi ta tilastawa gwamna jahar ta White Nile da iyalansa guduwa zuwa wani wuri da ba a san ko'ina ba ne
-
Faransa: Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-zanga 1000
Dec 08, 2018 18:17Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
-
Libya: An Yi Zanga-zangar Allah Wadai Da Harin Da Sojojin Amurka Su Ka Kai Wa Libya
Dec 05, 2018 07:17Al'ummar Tawariq da ke kudancin kasar Libya ne su ka gudanar da Zanga-zangar a jiya Talata suna masu yin Allah wadai da harin da jiragen yakin Amurka Suka kai wa yankin nasu
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Taron G20 Da Bin Salman A Arjentina
Nov 29, 2018 17:46Dubun dubatan al'ummomin kasar Arjentina ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a birnin Buenos Aires, babban birnin kasar don nuna rashin amincewarsu da taron kungiyar G20 da za a gudanar a kasar da kuma halartar taron da Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Muhammad bin Salman yayi.