-
Zarif: Iran Na Da Hakkin Mayar Da Martani Idan Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya
May 03, 2018 17:24Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana da hakkin mayar da martani matukar dai Amurka, a matsayinta na wani bangare na yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma a shekara ta 2015, ta fice daga cikinta.
-
Yarjejeniya A Bangaren Bunkasa Ilimi Da Bincike Tsakanin Iran Da Kenya
Apr 30, 2018 06:48An rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ke nufin kara bunkasa harkokin ilimi da bincike tsakanin Iran da Kenya.
-
Zarif: Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya, Iran Ba Za Ta Girmama Yarjejeniyar Ba
Apr 25, 2018 05:26Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita, to kuwa Iran ba ta ganin ya zama wajibi a kanta ta ci gaba da girmama yarjejeniyar, sannan kuma za ta dawo tace sinadarin uranium din da take yi a baya.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Zai Fara Ziyarar Aiki A Kasashen Afirka Da Latin
Apr 08, 2018 10:48Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta sanar da cewa ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif zai fara wata ziyarar aiki zuwa kasashen Afirka da na Latin Amurka a yau din nan Lahadi a kokarin da ake yi na karfafa alakar Iran da kasashen wadannan yankunan.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Mara Baya Ga Al'ummar Palastine
Apr 04, 2018 05:48Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ko da wasa Iran ba za ta taba ja fa baya ba a wajen bayar da gudnmawa da taimako ga al'ummar Palastine.
-
Zarif: Amurka Ce Ummul Aba'isin Din Mummunan Yanayin Da Alummar Yemen Suke Ciki
Mar 30, 2018 05:04Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif, yayi kakkausar suka ga irin goyon bayan da Amurka take ba wa yakin da aka kaddamar kan al'ummar Yemen, yana mai cewa irin taimakon da Amurka take ba wa yakin ba zai misaltu ba.
-
Zarif Ya Bayyana Kokarin Amurka Na Hana Iran Mallakar Makaman Kariya A matsayin Munafunci
Mar 20, 2018 05:49Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kokarin da Amurka take yi na hana Iran mallakar makaman kare kanta a daidai lokacin da take ci gaba da tura makamai zuwa yankin Gabas ta tsakiya yana mai cewa hakan babban munafunci ne.
-
Zarif: Dole Ne Kasashen Turai Su Matsa Lamba Kan Amurka Domin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 05, 2018 17:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, dole ne kasashen turai su matsa lamba kan Amurka domin ta aiwatar da yarjejeniyar nukiliya da ak cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.
-
Jawad Zarif Ya Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 17, 2018 06:32Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Duk da matakan matsin lamba da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take fuskanta amma ita ce kasa mafi aminci da zaman lafiya a dukkkanin yankin gabas ta tsakiya.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Riko Da Yajejeniyar Nukiliya Ne Idan Amurka Ta Girmama Ta
Jan 11, 2018 05:48Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita ne matukar dai Amurka ta ci gaba da girmama yarjejeniyar ba tare da yi mata karan tsaye ba.