Pars Today
Sakataren harkokin wajen Amurka John Kery ya yi kira ga 'yan Taliban na Afganistan da su shiga shirin samar da zamen lafiya domin kawo karshen zubar da jini a wannan kasa.
Rahoto ya ce 1/4 na wadanda lamarin ya shafa yara ne, sanan 1/10 mata ne.