-
Masu Kutse A Cikin Shafin Yanar Gizo Sun Kwace Iko Da Shafin Shugaban Kasar Afrika Ta Kudu.
Jul 08, 2018 06:27Masu kutse a cikin shafuffukan yanar gizo wadanda suke kiran kansu "Black X Team" a kasar Morocco sun kutsa, kuma sun kwace iko da shafin yanar gizo na ofishin shugaban kasar Afrika ta kudu.
-
Wasu mahara Sun Kai Hari Cikin Wani Masallaci A Kasar Afrika Ta Kudu
Jun 14, 2018 11:59Wasu mahara sun kai farmaki cikin wani Masallaci a shiyar kudu maso yammacin kasar Afrika ta Kudu, inda suka kashe mutane biyu.
-
Zubar Da Jini A Gaza : Afrika Ta Kudu Da Turkiyya Sun Janye Jakadunsu A Isra'ila
May 15, 2018 05:49A yayin da duniya ke ci gaba da tir da kisan da sojojin yahudawan sahayoniya suka wa Palasdinwa 55 a zirin Gaza, kasashen Afrika ta Kudu da kuma Turkiyya sun janye jakadunsu a Israila.
-
Afrika Ta Kudu : An Kai Harin Wuka Kan Wani Masallacin 'Yan Shi'a
May 11, 2018 04:24Wasu mahara dauke wukake sun farma wa wani masallacin 'yan shi'a a yankin KwaZulu-Natal dake Afrika ta Kudu, inda suka kashe limanim masallacin tare da raunana mutum biyu.
-
Afirka Ta Kudu: Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Tsarin Albashi Mafi Karanci
Apr 26, 2018 06:37Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar Afirka ta kudu na gudanar da gangami da jerin gwano a biranan kasar, domin nuna rashin amincewa da tsarin albashi mafi karanci.
-
An Kashe Wani Matashi A zanga-Zangar Da Ake Yi A Afirka Ta Kudu
Apr 24, 2018 19:15Jami'an 'yan sanda a kasar Afirka ta kudu sun sanar kashe wani matashi a zanga-zangar da ake yi a wasu yankunan kasar, domin nuna rashin amincewa da barna da dukiyar kasa.
-
Shugaban Kasar Afrika Ta Kudu Ya Kafa Komitin Nemawa Kasar Jari Na Dalar Billiyon 100
Apr 17, 2018 19:09Shugaban kasar Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa ya kafa komitin masanan tattalin arziki da yan kasuwa don samarwa kasar jari na akalla dalar Amurka billyon 100 daga ciki da wajen kasar.
-
Afrika Ta Kudu : An Dage Zaman Shari'ar Jacob Zuma
Apr 06, 2018 14:47Kotun birnin Durban, a Afrika Ta Kudu, ta dage zaman shari'ar da ake wa tsohon shugaban kasar, Jacob Zuma, har zuwa ranar 8 ga watan Yuli mai zuwa.
-
An Gurfanar Da Tsohon Shugaban Afirka Ta Kudu Jacob Zuma A Gaban Kotu
Apr 06, 2018 09:40A yau Juma'a, tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya gurfana a gaban babbar kotun birnin Durban saboda zargin da ake masa na cin hanci da rashawa kan wani ciniki na makamai da suka kai dala biliyan 2.5 da aka yi tun a shekarun 1990.
-
MDD Ta Nuna Alhini Kan Mutuwar Winnie Mandela
Apr 03, 2018 11:04Babban sakatare na MDD, Antonio Guterres ya nuna alhini kan mutuwar Winnie Madikizela-Mandela, tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela kuma shugaban gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata.