-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kasar Yamen
Aug 30, 2018 19:01Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na rundunar kawancenta suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Jami'an Tsaron Saudiya Sun Kashe Daya Daga Cikin Mazauna Yankin Awamiya Dake Gabashin Kasar
Aug 04, 2017 19:00Bayan da jami'an tsaron saudiya suka bindige daya daga cikin mazauna yankin awamiya a wannan juma'a, adadin mutane da aka kashe a wannan yanki ya haura zuwa shida.
-
Manufar Makircin Yahudawan Sahayoniyya Kan Masallacin Qudus Da Taimakon Masarautar Saudiyya
Jul 17, 2017 07:59A daidai lokacin da gwamnatin yahudawan sahayoniyya ke ci gaba da aiwatar da makirce-makircenta kan Masallacin Qudus musamman a cikin 'yan kwanakin nan, wani shahararren malamin masarautar Saudiyya ya furta furucin karfafa yahudawan kan mummunar aniyarsu dangane da Masallacin na Qudus.