Pars Today
Majiyar tsaron Aljeriya ta sanar da kame wani dan ta'adda da ke da hannu a shirya kaddamar da harin ta'addancin da aka kai birnin Paris na kasar Faransa a shekara ta 2015.
Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda guda biyu a yammacin birnin Algies babban birnin kasar .
Shugaban jam'iyyar Aljazeera Al-Jadidah Front a kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Wasu gwamnatocin kasashen Larabawa suna da hannu kai tsaye a bakar siyasar zaluncin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da aiwatarwa kan al'ummar Palasdinu.
Dubban masu rajin kare hakkin bil'adama yan kasar Algeria sun maida martani kan furucin jakadan kasar Saudia a birnin Algies kan kungiyar Hamas ta al-ummar Palasdinu.
Ma'aikatar tsaron kasar Mauritaniya ta sanar da kafa dokar ta baci a yankunan kasar da suke kusa da kan iyaka da kasar Aljeriya da nufin shawo kan matsalar fataucin mutane.
Fadadar wutar daji ya yi sanadiyar daukan dokar ta bace a jihohi da dama na kasar Aljeriya
Wani dan Majalisar Dokokin Aljeriya ya bayyana furucin jakadan Saudiyya a Aljeriya kan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta Palasdinu da cewar cin mutunci ne ga al'ummar musulmi.
Shugaban Kasar Aljeriya ya aike da sako ga takwarorinsa na Afirka akan yawan 'ya'yan nahiyar da su ka shiga kungiyar ta'addanci a duniya.
Gwamnatin kasar Aljeriya ta yi alkawarin cewa ba za ta yi kasa a guiwa ba wajen ganin zaman lafiya ta dawo a kasar Libiya.
Yau Lahadi, ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif, ya fara wani ran gadi a wasu kasashen arewacin Afrika.