Pars Today
Ma'ikatatar tsaron kasar Yemen ta sanar da hallaka tare da jikkata sojojin hayar Saudiya sama da 100 a yammacin kasar
Jiragen yakin Saudiyya sun kai hari a asibitin al-thaurah da ke garin al-Hudaidah, wanda ya yi sanadin shahadar mutane da dama
Saudiyya ta sanar da cewa wasu sojojin kasar sun mutu a wani gumurzu da suka yi da dakarun kungiyar Ansarullah na kasar Yemen a kan iyakar Saudiyya da Yemen din.
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen wanda ya gabatar da jawabi sa'o'i kadan da su ka gabata, ya ce; Harin 11 ga watan Satumba wata dama ce da Amurkan ta yi amfani da ita domin shimfida ikonta a gabas ta tsakiya
Dakarun Kungiyar Ansarullah Ta kasar Yemen sun sanar da cewa za su yi ruwan makamai masu linzami a kan masarautar saudiya
Babban sakataren kungiyar Ansarullah wanda ya gabatar da jawabi dazu ya tabbatar da kashe Ali Abdallah Saleh sannan ya ce; Rana ce ta musamman kuma ta tarihi domin an murkushe makirci da makarkashiya
Babban sakataren kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi ya yi kira ga al'ummar Yamen da su fadaka kan makircin da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa da nufin hada al'ummar Yamen fada a tsakaninsu.
Babban sakataren Kungiyar Ansarullah ta Yemen, Abdulmalik al-Huthy ya ce wajibi ne a sauya sunan kawancen kasa da kasa da Amurka take jagoranta zuwa na goyon bayan ta'addanci maimakon na fada da ta'addanci.
Shugaban kungiyar ta Ansarullah Abdulmalik al-Huthy ya fadawa masu juyayin Ashura a yau a birnin Sanaa cewa; Kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa Suna a matsayin yaran Amurka ne a wannan yankin.
Tattaunawar a tsakanin Abdulmalik Badruddin al-huthy da Ali Abdullah Saleh ta maida hankali ne akan dinke barakar da ke tsakaninsu domin kalubalantar makiya.