-
Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Sun Soki Matsayar MDD Na Cire Saudiyya Daga Jerin Masu Take Hakkokin Yara
Jun 08, 2016 01:08Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama na kasa da kasa sun yi kakkausar suka ga matsayar Majalisar Dinkin Duniya (MDD) na cire sunan Saudiyya daga jerin kasashen da suke take hakkokin kananan yara.
-
Ban Ki-Moon Ya Jaddada Muhimmancin Zama Tsakanin Gwamnati Burundi Da 'Yan Adawar Kasar
May 28, 2016 01:08Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada muhimmancin gudanar da zaman tattaunawa na kai tsaye tsakanin gwamnatin Burundi da 'yan adawar kasar.
-
Babban Sakataren MDD Ya Jaddada Goyon Bayansa Kan Dakatar Da Bude Wuta A Kasar Siriya
Feb 27, 2016 06:42Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa; Cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta a Siriya, wata babbar dama ce da zata kai ga kawo karshen tashe-tashen hankula a kasar.
-
UN Ta Bukaci Kasar Pakistan Da Ta Shiga Tsakani A Rikici Tsakanin Iran Da Saudiyya
Feb 13, 2016 01:07Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gwamnatin Pakistan da ta taka gagarumar rawa a fagen sulhunta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Saudiyya sakamakon kyakkyawar alakar da ke tsakaninta da kasashen biyu.