-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Ceto Mutane 63 Daga Hannun Boko Haram
Mar 04, 2016 12:42Rundanar sojin Nijeriya ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 63 daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka garkuwa da su bayan da sojojin suka fatattaki ‘yan ta’addan daga wasu kauyuka da yankuna na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan.
-
Nijeriya Da Kamaru Sun Jaddada Aniyarsu Ta Ci Gaba Da Fada Da Boko Haram
Feb 24, 2016 07:39Kasashen Nijeriya da Jamhuriyar Kamaru sun sake jaddada aniyarsu ta fadada fadar da suke yi da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram har sai sun ga bayanta.
-
MDD Ta Aike Da Taimakon Abinci Ga 'Yan Gudun Hijirar Chadi
Feb 20, 2016 07:21Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ta aike da kayayyakin abinci ga dubban 'yan gudun hijirar kasar Chadi da rikicin kungiyar Boko Haram ya tarwatsa su.
-
"Yanto Da Mutane Da Dama Daga Hannun 'Yan Bokoharam
Feb 16, 2016 09:26Sojojin Najeriya Da Na Kamaru Sun 'Yanto da mutane masu yawa da kungiyar Bokoharam ta yi garkuwa da su.
-
Shugaban Kasar Somaliya Ya Ce 'Yan Boko Haram Suna Samun Horo A Kasarsa
Feb 14, 2016 13:56Shugaban kasar Somaliya Hassan Sheikh Mohamud ya bayyana cewar 'yan kungiyar Boko Haram ta Nijeriya suna samun horon soji a wajen 'yan ta'addan kasarsa kafin su koma Nijeriya don ci gaba da ayyukan ta'addancinsu.
-
Karuwar Wadanda Su ka Mutu A Harin Ta'addancin Borno
Feb 11, 2016 01:59Rahotanni daga Jahar Borno Sun ce; Adadin Wadanda Su ka rasa rayukansu sanadiyyar harin kunar wake sun kai 58.
-
'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6 A Kasar Kamaru
Feb 10, 2016 12:03Akalla mutane 6 sun rasa rayukansu yayin da wasu sama da 30 kuma suka sami raunuka sakamakon tagwayen hare haren kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda suka kai arewacin kasar Kamaru a yau Laraba.
-
AU: Har Yanzu Ba'a Samu Kudaden Da Ake Bukata Na Fada Da Boko Haram Ba
Feb 04, 2016 02:20Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai ba a samu kudaden da ake bukata wajen fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi kasashen yammacin Afirkaba.
-
Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Harin Boko Haram A Jihar Borno
Jan 31, 2016 12:16Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da wasu mahara da ake zaton 'yan Boko Haram ne suka kai kauyen Dalori da ke kusa da birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.