-
Mayakan Al'Qaeda sun sako yar kasar Austria da suka sace a Burkina
Feb 07, 2016 11:58Hukumomin Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar sun sanar a yau lahadi cewa Jocelyn Elliot yar kasar Austria da yan Alqaeda suka sace ta samu gubuta daga hannun su.
Hukumomin Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar sun sanar a yau lahadi cewa Jocelyn Elliot yar kasar Austria da yan Alqaeda suka sace ta samu gubuta daga hannun su.