-
Shugaban Chadi Ya Ce Zai Dawo Da Dokar Takaita Yawan Shekarun Da Shugaban Kasa Zai yi Kan Kujerar Mulki A Kasar
Feb 10, 2016 02:48Shugaban kasar Chadi Idris Deby ya ce zai gabatar da gyara a cikin kundin tsarin mulkin kasar
Shugaban kasar Chadi Idris Deby ya ce zai gabatar da gyara a cikin kundin tsarin mulkin kasar