Pars Today
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta samu nasarar ruguza makircin da Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila da wasu kasashen larabawan yankin Gabas ta tsakiya suka kitsa na kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
Sojojin Iraki sun kwace lardin Rawa, na karshe dake hannun 'yan ta'adda na Da'esh.
Yau Juma'a rundinar sojin kasar Iraki ta kaddamar da farmakin kwato Rawa, lardi na karshe dake hannun 'yan ta'addan IS.
Sojojin na kasar ta Syria sun sanar da kwace kauyukan biyu ne daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta al-Nusrah a yammancin kasar.
Gwamnan jihar Karkuk na kasar Iraki ya ce an gano wasu manyan kaburbura wadanda suke dauke da gawarwakin mutane 400 a wani wuri da ke kusa da garin Hawija, inda a nan ne aka fatattaki mayakan kungiyar IS a makon da ya gabata.
A ci gaba da farmakin da suke kan 'yan ta'adda na kungiyar IS ko Da'esh, sojojin Iraki sun yi nasara kauce ikon kauwuka da dama da suka dade karkashin kungiyar a yankin hamada dake yammacin kasar a iyaka da Siriya.
Rahotanni daga Siriya na cewa daruruwan fararen hula ne suka gamu da ajalinsu a wani hari da 'yan ta'adda na kungiyar Da'esh suka kai da mota a wani sansaninsu dake gabasnin birnin Zer- Ezzor.
Bayan kwashe shekaru uku karkashin mamayar 'yan ta'addar IS, magajin garin Deir Ezzor, Ali Karami ya sanar da komawar garin karkashin milkin gwamnatin siriya.
Tun da safiyar yau juma'a ne dai sojojin Irakin suka bude daga da gyauron 'yan Da'esh a garin na Ka'ima da ke yammacin gundumar Anbar.
Yan kasar Faransa 1910 ne suke yaki a bangaren kungiyar Daesh a kasashen Syria da Iraqi