-
Martanin Sojan Ruwa Na Dakarun Kare Juyin Musulunci Ga Shisshigin Amurka.
Nov 30, 2016 06:18Dakarun Kare Juyin Musulunci Sun Maida Martani Ga Amurka
-
Kwamadan IRGC Na Iran: Dakarun Kare Juyin Ba Za Su Taba Watsi Da Tushen Karfinsu Ba
Sep 13, 2016 18:49Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar dakarun kare juyin za su ci gaba da karfafafa irin karfin da suke da shi don fada da duk wani kokarin wuce gona da iri na makiya.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar
Jun 16, 2016 10:59Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sami nasarar tarwatsa 'yan wasu kungiyoyin 'yan ta'adda su biyu da suka yi kokarin shigowa kasar daga kasar Iraki inda suka hallaka wani adadi na 'yan ta'addan.
-
Jagora: Rashin Mika Kai Ga Bukatun Amurka, Shi Ne Dalilin Kiyayyarta Ga Iran
May 23, 2016 17:24Jagoran juyin juya halin Musulunci kuma babban kwamandan dakarun kasar Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kin amincewar da mulkin mallakar Amurka da Iran ta yi shi ne babban dalilin kiyayyar da Amurkan take nuna wa Iran yana mai cewa a halin yanzu Iran ta kai matsayin da babu yadda ma'abota girman kan za su iya da ita.
-
Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka
May 05, 2016 05:30Na'ibin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar Iran ba za ta taba barin jiragen da suke barazana ga tsaronta su wuce ta mashigar ruwar Hurmoz ba, yana mai cewa dakarun na su ba za su taba bari wata kasa ta tsoma baki cikin lamurran da suka shafi tsaron kasar Iran ba.
-
Dakarun Iran Sun Yi Watsi Da Tayin John Kerry Na Tattaunawa Kan Makamai Masu Linzami Na Iran
Apr 08, 2016 16:42Mukaddashin babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Birgediya Janar Massoud Jazayeri yayi watsi da bukatar sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry na tattaunawa da Iran kan shirin makamanta masu linzami yana mai kiran ma'aikatar harkokin wajen na Iran da su mayar da masa da martani mai karfin gaske.
-
Kwamadan IRGC Na Iran: Iran Ba Za Ta Taba Bari A Rarraba Wata Kasar Musulmi Ba
Apr 06, 2016 05:11Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da goyon bayan gwamnatin kasar Siriya a fadar da take yi da 'yan ta'adda yana mai jan kunnen cewa Iran ba za ta taba bari a raba wata kasar musulmi ba.
-
Kwamandan IRGC: Iran Ba Za Ta Dakatar Da Shirin Makamanta Masu Linzami Ba
Mar 29, 2016 04:59Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar Iran ba za ta taba dakatar da karfafa karfin makamai masu linzaminta na kariya ba.
-
Jagora Ya Ba Da Lambar Girma Ga Kwamandojin Da Suka Kame Sojojin Ruwan Amurka A Iran
Jan 31, 2016 15:29Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ba wa kwamandojin sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran su biyar da suka jagorancin kame sojojin ruwan Amurka da suka shigo ruwan kasar Iran a kwanakin baya lambar girma ta "fath' (nasara) don jinjinawa wannan namijin kokari da suka yi na kare kasarsu.