-
Jami'an Tsaron Masar Sun Karfafa Matakan Tsaro A Yankunan Da Majami'un Kasar Suke
Jan 01, 2018 06:43Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun karfafa matakan tsaro a dukkanin yankunan da majami'un kasar suke da nufin bai wa mabiya addinin kirista tsaro a lokacin bukukuwan shiga sabuwar shekara ta 2018.
-
Tashe- Tashen Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Mutane Akalla 197 A Garin Benghazi Na Libiya
Jan 01, 2018 06:40Majiyar rundunar sojin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar ta sanar da cewa: Sakamakon tashe-tashen bama-bamai a birnin Benghazi da ke gabashin kasar Libiya a shekarar da ta gabata ta 2017 mutane akalla 197 ne suka rasa rayukansu.
-
Masar: Sojoji Sun Kashe Wani Kwamadan Kungiyar 'Yan Ta'adda
Dec 28, 2017 19:01Majiyar tsaron Masar ta ce an kashe jagoran kungiyar 'yan ta'adda mai matukar hatsari a yankin Sina
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar
Dec 25, 2017 06:39Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda na mutane 9 a yankin Sina da ke arewacin kasar.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Yi Furuci Da Cewa: Amurka Tana Taimakon 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya
Dec 15, 2017 12:19Shugaban kasar Rasha ya yi furuci da cewa: Sojojin Amurka suna taimakawa 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar Siriya domin kada a murkushe su.
-
Algeria: An Kashe 'Yan Ta'adda 14 A cikin Wata Guda
Nov 03, 2017 11:19A yau juma'a me sojojin kasar ta Aljeriya suka fitar da bayani da a ciki suka bayyana kashe 'yan ta'adda 14 da kuma kame 31 a cikin wara goda.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kame 'Yan Bindiga A Yankin Sina Da Ke Arewacin Kasar
Oct 29, 2017 12:30Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da kame wasu gungun 'yan bindiga a lardin Sina ta Arewa.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Oct 28, 2017 11:50Rundunar sojin Tunusiya ta sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda da suke shirye-shiryen kai hare-haren wuce gona da iri kan 'yan yawon shakatawa a lardunan kasar biyu.
-
Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa
Aug 29, 2017 18:58Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda na mutane bakwai tare da rusa maboyarsu a lardin Sina ta Arewa da ke shiyar arewacin kasar.
-
Rasha Ta Zargi Kasashen Amurka Da Birtaniya Da Taimakawa 'Yan Ta'addan Kasar Siriya
Aug 17, 2017 18:59Kasar Rasha ta bukaci gudanar da binciken kasa da kasa kan zargin cewa kasashen Amurka da Birtaniya ne suke mallakawa 'yan ta'addan kasar Siriya makamai masu guba.